Ibrahim Yusuf
5420 articles published since 03 Afi 2024
5420 articles published since 03 Afi 2024
Balarabe Sarkin Kofar Kano ya tuba a gaban mai martaba Muhammadu Sanusi bayan ya dawo daga bangaren mai martaba Aminu Ado Bayero daga fadar Nasarawa
Kamfanin Dangote ya bude shafin daukar ma'aikata a Najeriya. Sama da guraben aiki sama da 30 mutane za su nema. Za a yi aiki a kamfanin siminti da sauransu.
Tsohon dan majalisar wakilai da ya wakilci jihar Taraba sau biyu a majalisar kasa ya fita daga jam'iyyar APC. Dan majalisar bai yanke matsayar shiga ADC ba.
Ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Festus Keyamo ya bayyana cewa daga kudin tallafin mai za a kashe N712bn domin gyara filin jirgin saman Legas.
An samu tashin hankali a wasu sassan Abuja kan mallakar fili. Rahotanni sun nuna cewa an harbe dan wani limami bayan yan sanda su yi harbi a Abuja.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin goyon baya a Arewa. Ya ce Atiku Abubakar da Obi ba za su yi nasara ba
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
Reno Omokri ya roki 'yan Arewa su zabi shugaba Bola Tinubu a 2027 domin cigaba da hadin kan kasa. Omokri ya yi gargadi da rabuwar Najeriya kan rashin adalci.
Tsohon hadimin tsohon shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya zargi shugaba Bola Tinubu da nuna wariya ga yankin Arewa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari