Ibrahim Yusuf
5417 articles published since 03 Afi 2024
5417 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon sufeton 'yan sanda da ya yi kwamishina a Legas ya bayyana cewa 'yan sanda sun taba kama shi ba su san shi ba ne. MD Abubakar ya ce ya musu afuwa.
Al'ummar Musulmi a garin Jumilla na kasar Spain sun zargi gwamnati da kawo dokar da za ta hana su yin bukukuwan Idi da sauransu a wasu muhimman wurare.
Shugaban majalisar malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce zai yi takarar gwamnan Kano karkashin jam'iyyar ADC. Ya yi magana kan hadakar yan adawa a 2027.
'Yan bindiga da ake zargin yaran Ado Aliero ne sun saki Sarkin Yankuzo, Alhaji Babangida Kogo bayan masa titsiye kan zargin tona musu asiri wajen sojoji.
Tsohon shugaban NIMASA, Bashir Jamoh ya ce har yanzu tsohon gwaman jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i yana jam'iyyar APC duk da maganar cewa ya koma SDP.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufa'i ya yi martani game da cewa labarin siyasar shi ta zo karshe a Najeriya. El-rufa'i ya ce bayan 2027 za a gane gaskiya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fusata kan harin da aka kai wa Sadiq Gentle da ya yi ajalinsa bayan kwantar da shi a asibiti. Abba ya bukaci kama 'yan daban.
Al'ummomi a Kwara da Neje sun barke da murna kan jin labarin kama shugaban kungiyar ta'addanci ta Mahmuda. Ana rade radin an kama Abubakar Mahmuda kusa da Benin
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya bayyana shirin jihar na hako danyen mai tare da hadin gwiwar masu zuba jari. Tun a 2022 aka gano danyen mai a Kogi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari