Ibrahim Yusuf
5416 articles published since 03 Afi 2024
5416 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Amurka na shirin hana jakadun Iran sayayya a wasu manyan shagunan kasar yayin da za su je taron majalisar dinkin duniya na 2025 a Satumba.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NiMet ta ce za a yi ruwa da iska a wasu jihohin da suka hada da Gombe, Kebbi Kaduna da wasu jihohin Arewacin Najeriya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya taya Sarki Muhammadu Sanusi II murnar gama digirin PhD a jami'ar London. Jami'ar za ta yi hadaka da jami'ar North West ta Kano.
A shekarar 2026 sabon harajin shugaba Bola Tinubu na 5% zai fara aiki a Najeriya. Harajin zai shafi 'yan kasuwa, ma'aikata, malamai dalibai da duk 'yan Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya jagoranci sallar Juma'a a wani masallaci da kwamishinan ilimin jihar Dr. John D.W. Mamman da Kirista ne ya gina.
Matasan Najeriya 2,000 ne za su samu shiga shirin gyara da hada motoci masu aiki da lantarki kyauta da za a yi a Satumb. Majalisar wakilai ta yaba da haka.
Gwamnatin Najeriya za ta koya wa Najeriya dabarun yaki da talauci domin kawar da fatara a kasar nan. Jakadan China ya gana da ministan jin kai a Abuja.
Hukumar ICPC na cigaba da bincike kan badakalar kudi da ake zargin wasu jami'an gwamnatin Kano da yi. An samu shaidu kan zargin da ake yi wa wani kwamishina.
Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto za ta karrama Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dakta saboda hidimar addini da al'umma da ya ke bayarwa a Najeriya.
Ibrahim Yusuf
Samu kari