Ibrahim Yusuf
5416 articles published since 03 Afi 2024
5416 articles published since 03 Afi 2024
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar Terry Okorodudu da ya kasance dan kwamitin yakin neman zaben shi a shekarar 2023 bayan rashin lafiya
Gwamnatin Amurka karkashin shugaba Donald Trump ta kori 'yan Najeriya da wasu kasashe zuwa Ghana. Shugaban Ghana ya ce an dauko 'yan Najeriya zuwa gida.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya karbi wata tawagar 'yan kasuwa daga Rasha domin kulla alakar kasuwanci a jihar. Tawagar Rasha ta zaga jihar Neja yayin ziyarar.
Gwamnatin Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kasar Qatar da nufin kashe shugabannin Hamas. Najeriya ta bukaci a koma teburin sulhu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban Faransa, Emmanuel Macron a kasar Faransa. Tinubu ya ce sun yi tattaunawa mai amfani yayin ganawar.
Shugaba Donald Trump da Benjamin Netanyahu sun yi Allah wadai da harbe Charlie Kirk har lahira. Kirk ya shahara da goyon bayan Isra'ila a kan Falasdinawan Gaza.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma'aikatar noma da samar da abinci a kara karya farashin kayan abinci a Najeriya domi saukaka rayuwar 'yan kasa.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya gayyaci kungiyar 'yan bola jari gidan gwamnati kan yawan sata a jihar. Ya bukaci a daina satar kayan gwamnati da na jama'a.
Farashin danyen mai da ake hakowa a Najeriya ya tashi bayan kasar Isra'ila ta kai hari Qatar da niyyar kashe shugabannin kungiyar Hamas da suka je kasar.
Ibrahim Yusuf
Samu kari