Ibrahim Yusuf
5412 articles published since 03 Afi 2024
5412 articles published since 03 Afi 2024
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi gargadi da cewa dimokuradiyya ta dauko hanyar mutuwa murus a Najeriya da duniya idan ba a gyara ba.
Wasu 'yan fashi da makami sun kai hari bankin Polaris a jihar Anambra sun sace makudan kudi. An fara bincike domin gano adadin kudin da suka sace yayin harin.
Yayin da wa'adin shugaban INEC, Mahmood Yakubu ke kokarin karewa, 'yan Najeriya sun bayyana wanda suke so ya zamo sabon shugaban hukumar INEC a Najeriya.
An daura auren Sanata Abdulaziz Yari ya hada manyan malaman addini, 'yan siyasa, shugaban kasa Bola Tinubu a Kaduna. An yi walima kafin daurin auren.
A daura auren dan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Kano ranar Juma'a. Abba Kabir Yusuf ne ya nemawa Mustapha Rabiu Kwankwaso auren a wani masallaci.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi maganar da ke nuna yiwuwar shiga jam'iyyar APC mai mulki. Jama'a da dama sun masa martani ciki har da kwamishinan Ganduje.
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana kalubalen da ya fuskanta a zaben 2019. Ya ce an bayar da umarnin harbe shi nan take.
Hukumomin Birtaniya sun kama wani dan Najeriya da ya yi kuste ya wawure $235,266, kusan Naira miliyan 400 a wata jami'ar Amurka. Za a gurfanar da shi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari