Ibrahim Yusuf
5412 articles published since 03 Afi 2024
5412 articles published since 03 Afi 2024
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar na kokuwar shawo kan mutanen marigayi Muhammadu Buhari. Atiku ya gana da 'yan CPC, Tinubu ya je gidan Buhari.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci addu'o'i da karatun Kur'ani a Kano. Maguzawa 280 sun karbi addinin Musulunci a gidansa da ke Kano.
Majalisar dattawan Najeriya ta bude ofishin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan rufe shi na sama da wata shida. Ana hasashen za ta iya komawa ofis a gaba.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari Filato sun sace dan majalisa mai wakiltar Pankshin, Hon Laven Denty. Har yanzu ba a samu bayanin 'yan sanda ba.
Hukumomin Saudiyya sun sanar da rasuwar Sheikh Abdulaziz bin Abdullah Al Sheikh da ya ke shugaban malaman Saudiyya kuma tsohon limamin Arafa na shekara 34.
Kungiyoyin mata sama da 350 ne suka kai karar majalisar dattawan Najeriya kan dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga dawowa ofis bayan dakatar da ita aka yi.
Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi da cewa cin hanci da rashawa babban laifi ne da zai jawo hana mutum biza komin girmansa a Najeriya.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya karbi dan takarar gwamnan Kogi, Dr Sam Omale daga YPP zuwa NNPP. 'Yan Kwankwasiyya sun yi murna da sauya shekara.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Sam Nkiri ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shawo kan Rabiu Musa Kwankwaso domin karfafa nasararsa a 2027.
Ibrahim Yusuf
Samu kari