Ibrahim Yusuf
5411 articles published since 03 Afi 2024
5411 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Kano ta tabbatar da karbar korafe korafe game da Sheikh Lawal Shuaibu Triumph. Gwamnatin Abba Kabir ta mika korafin ga majalisar shura ta Kano.
Nasir El-Rufa'i ya ce an yaudari Buhari yaki nada Audu Ogbeh sakataren gwamnati. Ya ce zai cigaba da rokawa Ogbeh aljannar firdausi duk da Kirista ne.
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya bayyana matakan da ake bi wajen nada shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC. Shugaban kasa zai zabi wanda za a nada zuwa majalisa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da lokuta da ranakun fara bukukuwan ranar 'yancin kai ta shekarar 2025. Hakan na zuwa ne bayan kasar ta cika shekara 65.
Gwamnatocin kasashen Niger, Mali da Burkina Faso sun fara bincike kan yan bindiga da wasu 'yan siyasa a Najeriya bayan kama dillalan makamai a kasar Nijar.
Ma'aikatar ilimi ta sanar da cewa za a rika karatu kyauta ne a makarantun fasaha na FTC da ke fadin Najeriya. Ministan ilimi, Tunji Alausa ne ya sanar da haka.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce an shirya masa makarkashiya a zauren mahalisar dinkin duniya da ya isa zai yi jawabi. Ya bukaci a gudanar da bincike.
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump ta hana jami'an gwamnati da shugaban kasar Iran sayayya yayin taron majalisar dinkin duniya da ake yi a birnin New York.
Dan jam'iyyar APC, Obidike Chukwuebuka ya yi kira ga matasa da su cigaba da goyon bayan Tinubu. Ya ce Allah ba zai yafe wa duk wanda ya yi adawa da shi ba.
Ibrahim Yusuf
Samu kari