Ibrahim Yusuf
5411 articles published since 03 Afi 2024
5411 articles published since 03 Afi 2024
Jam'iyyar ADC ta yi kira ga Atiku Abubakar da Babachir Lawal da su gaggauata yankar katin zama 'yan jam'iyya kafin karshen 2025 ko rana damar zama manbobi.
Masarautar Zazzau ta shirya gagarumin bikin nadin Sarautar Saudaunan Zazzau da aka ba tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammad Namadi Sambo a Kaduna.
Ana zargin Benjamin Netanyahu da jagorantar hare hare kan Kiristoci a yankin Gaza tare da kwace musu gona da gidaje. Isra'ila ta rage yawan Kiristoci a Falasdinu.
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da rage kudin kujerar aikin Hajjin 2025 da kusan N200,000 a kan abin da suka biya a 2025. Za a inganat aikin hajjin bana.
Matatar Dangote ta sanar da daina sayar da man fetur da Naira bayan korar wasu ma'aikata. PENGASSAN ta ce za ta yi bore domin adawa da korar ma'akatan.
Gwamnonin Najeriya kimamin 20 sun ciwo bashin Naira biliyan 458 a wata shida na farkon 2025. Hakan na zuwa ne duk da karin kudin shiga da suka samu daga tarayya.
Ana hasashen wasu abubuwa da dama za su faru a siyasar Kano idan har Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar APC mai mulki ya hadu da Abdullahi Ganduje.
Kwamitin Malamai masu da'awar sunnah sun nemi a saka doka domin hana mutane gama gari zargin jama'a da batanci a jihar Kano. Sheikh Gadon Kaya ne ya yi bayanin
Hukumar hasashen yanayi ta kasa ta bayyana matakan kariya da ya kamata jama'a su dauka yayin da ake hasashen ruwan sama mai dauke da araduwa a jihohi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari