Ibrahim Yusuf
5410 articles published since 03 Afi 2024
5410 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta gaza magance matsalar tsaro a Najeriya. Ya bukaci kifar da Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce zai iya hakura da takara a zaben 2027 idan wani matashi ya kayar da shi a zaben fitar da gwani.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa 'yan kasa jawabi a yau Laraba 1 ga watan Oktoban 2025 domin murnar ranar samun 'yancin kai bayan shekara 65.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum daya bisa zargin harbe wani dan bindigan da ya tuba. Wasu mutane biyu ne suka harbe shi suna tafiya a babur.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta ceto wani mutum da aka kama da zargin yana damfara a kasuwar sayar da waya. An lakada masa duka kafin a fara yunkurin kashe shi.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da adadin mutanen da suka yi rajista a shirin mallakar katin zabe. Borno ta zamo ta daya yayin da Kano da Kaduna suke bayan Osun.
Kotun tarayya za ta fara sauraron karar hana amfani da babur daga karfe 7:00 na dare zuwa karfe 6:00 na safe. Lauya Usamatu Abubakar ne ya shigar da kara.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC. Sun fito daga Mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono sun yasar da jar hula.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta fitar da abubuwan da ta kama a watan Satumban 2025. An kama mutane da dama da bindigogi, miyagun kwayoyi da sauransu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari