Ibrahim Yusuf
5409 articles published since 03 Afi 2024
5409 articles published since 03 Afi 2024
A makon da ya wuce aka ce Goodluck Jonathan zai yi takara a zaben 2027 mai zuwa. fadar shugaban kasa, 'yan siyasa da lauyoyi sun yi karin haske kan lamarin.
Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq ya ce majalisar shura bata hana Sheikh Abubakar Lawal Shua'ibu wa'azi a Kano ba kan zargin batanci da aka masa a jihar.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja, NSEMA ta yi gargadin cewa ruwa zai iya kwararowa daga madatsun Kainji, Jebba, Shiroro da Zungeru da ke Neja.
Shugabannin hukumar tarayyar turai ta EU sun gana da hukumar INEC kan shirin zaben 2027. INEC ta bukaci gyaran dokar zabe domin kaucewa matsala a 2027.
Gwamnatin Najeriya ta saki shugaban Falasdinawa bayan jami'an tsaro sun kama shi a watan Agustan 2025. Abu Ramzy Ibrahim ya ziyarci tsohon minista, Femi Fani Kayode
Rashin tsaro da ya hada da hare haren 'yan bindiga ya tilasta rufe makarantu 188 a Arewacin Najeriya. An rufe makarantu a Katsina, Zamfara Neja da Zamfara.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci babban malamin Darika a Najeriya, Sheikh Sharif Saleh a Abuja bayan rasuwar wani dan shi. Ya roki Allah ya jikansa.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce Najeriya ba za ta rushe a hannunsa ba, ya yi magana ne yayin bude cibiyar al'adu a Legas. Sanusi II ya halarci taron.
An tattara tarihin mutane sama da 100 da suka bayar da gudumawa wajen raya kasa a jihar Katsina. Muhammadu Buhari da Umaru Musa Yar'aduna na cikinsu.
Ibrahim Yusuf
Samu kari