Ibrahim Yusuf
5408 articles published since 03 Afi 2024
5408 articles published since 03 Afi 2024
Kungiyar SERAP ta bukaci dukkan gwamnonin NAjeriya da ministan Abuja, Nyesom Wike su bayyana yadda suka kashe kudin da aka ba su bayan cire tallafin mai.
Alhaji Aliko Dangote ya kaddamar da kafa kamfanin takin zamani na Dala biliyan 2.5 a kasar Habasha a Afrika. Kudin ya haura Naira tiriliyan 3 a kudin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta kama mutum daya cikin wadanda ake zargi da fille kan wata tsohuwa yar shekara 69 a jihar Anambra, ana kokarin kama sauran.
An yi kira ga shugaba Bola Tinubu ya shirya taron addu'a na kasa da saka tallafin abinci, ilimi da kiwon lafiya. An ce gakan zao dawo da kishin kasa a Najeriya.
Kungiyar dattawan Arewa ta ACF ta bukaci gwamnatin tarayya da majalisar ta kare matatar Dangote daga masu shirin durkusar da ita kan shigo da fetur daga waje.
Jigon jam'iyyar APC, Salihu ISa Nataro da ya yi takarar gwamna a jihar Kebbi ya bukaci Aliko Dangote da gwamna Alex Otti su fito takara a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamnatin jihar Kano ta biya tsofaffin kansilolin jihar hankokinsu da suka kai Naira biliyan 5.6. Kansilolin sun gana da Sanata Barau a Abuja ranar Juma'a.
Gwamnan jihar Bauchi ya karbi rahoto kan kirkirar sababbin masarautu 12 da yankuna 2 da kuma hakimai 133. Bala Muhammad ya ba sarakuna hakuri kan hakan.
Wani gwamna a Arewacin Najeriya ta ya bayyana cewa matsalar tsaro ba za ta kare da wuri ba. Ya ce sojoji da gwamnati na kokari amma abin yana da yawan gaske.
Ibrahim Yusuf
Samu kari