Ibrahim Yusuf
5408 articles published since 03 Afi 2024
5408 articles published since 03 Afi 2024
Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da rsuwar Laftanar Samson Haruna a Akwa Ibom bayan matar shi ta kona shi da fetur bayan sun yi rigima a cikin gida.
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi godiya wa shugaba Bola Tinubu a takardar ajiye aiki da ya rubuta masa a ranar 3 ga Okotoba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci a binciki shugaban kasa Bola Tinubu da dukkan ministocinsa kan zargin mallakar takardun bogi.
Jam'iyyar ADC ta kafa wa 'yan siyasa masu son yin takara a zaben 2027 sharuda 4 kafin ta ba su tikitin jam'iyyar a zaben 2027. David Mark ne ya bayyana hakan.
Gwamnatin Ecuador ta yi Allah wadai da ruwan duwatsu da wasu matasa suka yi wa shugaban kasar, Daniel Noboa yayin zana zanga. An kama mutum biyar.
May Agbamuche-Mbu da aka haifa a jihar Kano kuma ta yi karatu a jihar ta karbi ragamar hukumar INEC bayan tafiyar Farfesa Mahmood Yakubu daga hukumar.
Hukumar NAHCON ta yaba wa shugaban kasa Bola Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettim bisa rage kudin aikin Hajjin 2026 da suka yi a Najeriya.
Alhaji Aliko Dangote ya sanar da rage farashin gas na girki a fadin Najeriya. Dangote ya dawo sayar da gas N760 daga N810, an samu ragin N190 a Najeriya.
Majalisar wakilai ta fara shirin kawo dokar da za ta lura da harkokin POS da Kirifto. Majalisa ta ce hakan zai kawo karshe dakile yawan zamba da damfara.
Ibrahim Yusuf
Samu kari