Ibrahim Yusuf
5397 articles published since 03 Afi 2024
5397 articles published since 03 Afi 2024
Kungiyoyin duniya da dama sun karyata ikirarin shugaban Amurka kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya. EU, AU da ECOWAS sun karyata ikirarin Trump na Amurka.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari wani kauyen jihar Kano. Sun sace mata biyar ciki har da masu shayarwa. Mutane sun fara guduwa daga Shanono.
Rufe gwamnatin Amurka ya jawo sama da mutum 750,000 su daina zuwa aikin gwamnati. Ana fargabar fuskantar karancin abinci a Amurka tare da matsalar lafiya.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da fita daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC a Kano tare da goyon bayan Tinubu.
Hukumar alhazai ta kasa, NAHCOn ta saki sabon jadawalin kudin Hajjin bana na 2026 bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci a rage kudin aikin Hajji a Najeriya
Rufe gwamnatin Amurka ya jefa kasar a cikin matsalar tashin jiragen sama. A ranar Lahadi kadai sama da jirage 10,000 ne suka gaza tashi a filayen jiragen Amurka.
Matatar shugaban jam'iyyar APC na kasa, Martina Yilwatda ta fara gangamin tazarcen shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. Ta kira mata su zabi Tinubu.
Jami'an hukumar INEC sun fara sanar da sakamakon zaben gwamnan Anambra na 2025. Dan takarar jam'iyyar LP da Peter Obi ya goyi baya ya fadi a mazabarsa.
Yayin da ake gudanar da zaben gwamnan Anambra, an bukaci jama'a da su kwantar da hankalinsu. Kungiyar TAT Africa ta yi kira ga 'yan sanda su yi adalci.
Ibrahim Yusuf
Samu kari