Ibrahim Yusuf
5392 articles published since 03 Afi 2024
5392 articles published since 03 Afi 2024
Motar bas dauke da masu Umra ta yi karo da tankar mai a hanyar Madina. Masu Umara daga India 45 sun rasu a hadarin. Hukumomin India sun yi magana.
Labarin ya kawo bayani kan matakin da sojoji suka dauka na baza karin jami'ai a Abuja bayan zargin yukurin kashe sojan Najeriya A.M Yerima a Abuja.
Wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kashe shugaban MSSN da suka sace yana aiki a gonarsa a Yauri jihar Kebbi. Mansur Sokoto ya ce sun kashe shi.
Majalisar Amurka za ta fara bincike kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya da Donald Trump ya yi. An gayyaci wasu malaman addinin Kirista Amurka kan zargin.
Sojan Najeriya, A.M Yerima ya tsallake rijiya ta baya a wani farmaki da ake zargin an shirya kai masa a Abuja. An ce an yi yunkurin kashe shi bayan rikicinsa da Wike
Rundunar sojin Najeriya ta karyata labarin cewa an sace Birgediya Janar M Uba yayin fafatawa da 'yan ISWAP a Borno. Yayin fafatawar, An kashe 'yan CJTF biyu.
Wasu da ake zargi 'yan kungiyar asiri ne sun harbe wani shugaban dalibai na kungiyar SUG mai suna Samuel Sampson Udo a Cross river wajen jana'izar mahaifinsa.
kwamandan rundunar OPEP a jaihar Filato, Manjo Janar Folusho Oyinlola ya jagoranci tawaga zuwa masallaci da coci domin samar da zaman lafiya a jihar Filato.
Hukumomin Najeriya sun ki mika Issa Tchiroma Bakary da ya buga takara da Paul Biya a zaben Kamaru. Kamaru na neman kama Bakary bayan zaben shugaban kasa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari