Ibrahim Yusuf
5394 articles published since 03 Afi 2024
5394 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya ce taron PDP na nan daram duk da rashin amincewar Nyesom Wike da magoya bayansa a Ibadan, jihar Oyo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Buba Marwa shugaban hukumar NDLEA karo na biyu. Tinubu ya umarci Marwa ya cigaba da yaki da miyagun kwayoyi.
Kasar Venuzuela ta fara shirin gwabza yaki ta wasu dabaru idan Amurka ta kai mata hari bayan barazanar da Donald Trump ya yi wa kasar bayan wasu hare hare.
Gwamnatin Kano ta tura dalibai 350 zuwa kasar India karatu. Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya bukaci su zama wakilai na gari yayin karatunsu a kasar waje.
Dan jam'iyyar APC a jihar Kano, AA Zaura ya ce ba wanda ya ke ba 'yan adawa kudi su sauya sheka zuwa APC. Ya yi magana ne yayin da ake cewa ana sayen 'yan adawa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani ga tsohon shugaban sojojin kasan Najeriya, Tukur Buratai kan rigima da sojan Najeriya da ya yi a birnin tarayya.
Shugaban cocin PFN, Bishop Wale Oke ya ce bai yarda da barazanar kawo hari da Donald Trump ya ce zai yi a Najeriya. Ya bukaci Amurka ta hada kai da Najeriya.
Gwamnatin jihar Gombe ta dakatar da sarakunan gargajiya kan manoma da makiyaya a karamar hukumar Funakaye. Rikicin ya yi sanadiyar mutuwar mutane.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fasa karbar harajin 15% kan man fetur da dizal da aka ce zai fara aiki a kasar. Hukumar NMDPRA ce ta bayyana haka.
Ibrahim Yusuf
Samu kari