Ibrahim Yusuf
5388 articles published since 03 Afi 2024
5388 articles published since 03 Afi 2024
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa hukumar EFCC ta tura masa gayyata. Malami ya ce zai amsa gayyatar ba tare da jin tsoro ba.
Kungiyar CAN reshen jihohin Arewa 19 da FCT Abuja ta yi jimamin rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Kungiyar Kiristocin ta ce rasuwar malamin ta bar gibi a kasa.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa wata tawaga ta musamman da za ta yi aiki a wani kwamitin hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka kan tsaro.
Sojar Amurka, Sarah Beckstrom da dan bindiga ya harba ta rasu bayan fama a asibiti. Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai sauya dokokin shiga Amurka.
Sakataren Shehu Dahiru Usman Bauchi, Malam Baba Ahmed ya yi karin haske game da yadda jikin Dahiru Bauchi ya yi tsanani bayan cin abinci aka kai shi asibiti ya rasu.
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini ne zai jagoranci sallar gawar Shehu Dahiru Bauchi a yau Juma'a, 20 Nuwamba 2025 a jihar Bauchi bisa wasiyyar Dahiru Bauchi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yi ta'aziyyar rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Barau ya ce Dahiru Bauchi ya yi wa addini hidima.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya fitar da sanarwa game da rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Radda ya ce za a dade ana tunawa da gudumawar malamin Tijjaniyyar
Shugaban malaman kungiyar Izala, Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya yi ta'aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Mutane sun yi martani bayan maganar Dr Jalo.
Ibrahim Yusuf
Samu kari