Ibrahim Yusuf
5389 articles published since 03 Afi 2024
5389 articles published since 03 Afi 2024
Dakarun Operation zafin wuta sun kai wani gagarumin farmaki kan 'yan ta'adda a jihar Taraba. Sojoji sun samu nasarar fatattakar 'yan ta'addan bayan shiga maboyarsu.
Gwamnatin Najeriya da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’adu Abubakar III sun amince wa Rahama Abdulmajid ta shirya fim din 'yar Dan Fodiyo Nana Asma'u.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya gabatar da kasafin kudin jihar Legas na 2026. Ya mika kasafin Naira tiriliyan 4.2 a shekarar 2026 mai zuwa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Benjamin Kalu ya ce ya zama wajibi a hana tattaunawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a Najeriya ko yafe musu.
Dan majalisar wakilai, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nemi a rufe majalisar wakilai sabida yadda ake zubar da jini a fadin Najeriya sakamakon rashin tsaro.
'Yan majalisar wakilai sun yi muhawara game da karuwar hare-haren 'yan bindiga a fadin Najeriya. Sun bukaci kare iyakokin bayan kai hare-hare 24,000 a shekara.
Rahoton masana tsaro ya ce an kirkiri wani bidiyo domin nuna cewa sojojin Amurka sun sauka jihar Borno bayan barazanar shugaban kasa Donald J Trump.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya ce abin kunya ne yadda gwamnonin Arewa suke rufe makarantu saboda barazanar rashin tsaro da sace dalibai da malamai.
Mayakan 'yan Boko Haram sun kashe wasu mata bisa zargin su da yim amfani da laya a jihar Borno. An hango bidiyon da yan ta'addan suka wallafa a intanet.
Ibrahim Yusuf
Samu kari