Ibrahim Yusuf
5387 articles published since 03 Afi 2024
5387 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Kano ta yi magana bayan korafi game da sake bullar 'yan acaba a jihar bayan hana su. Masu korafi sun nemi hana acaba saboda bullar rashin tsaro a Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce suna cigaba da da saka ido kan tsaron Kano bayan fara kai harin 'yan bindiga. Ya ce ba wata babbar barazana ake ciki ba.
An bayyana shekarun wadanda 'yan bindiga suka kashe a jihar Carlifonia bayan kai wani hari a Amurka. Mutane uku da suka mutu yara ne 11 sun jikkata.
'Yan ta'addan ISWAP sun firgita sun sauya wajen zama a Borno bayan rade radin jin cewa jiragen sojojin Amurka sun yi sintiri a yankin Tafkin Chadi a Borno.
Fitaccen mawakin Najeriya, Eedris Abdulkareem ya rasa shafukan Facebook da Instagram bayan sakin waka game da shugaban Amurka Donald Trump da ya yi.
Cibiyar Zakkah da Wakafi a jihar Gombe, karkashin Dr Abdullahi Abubakar Lamido ta ba matasa kusan 100 horo a shirinta na shekara shekara na 2025.
Gwamnonin jihohin Kano, Bauchi, Gombe, Neja da Bauchi sun halarci jana'izar Dahiru Usman Bauchi. Kashim Shettima, Atiku Abubakar da Nuhu Ribadu sun je sallar.
Shugaban kasar Venezuela ya bayyana cewa ba ya zaune cikin tsoro duk da Amurka tana son a kama shi. Amurka ta sanya ladan dala miliyan 50 a kan kama shi.
Rahoton kungiyar mazauna Jos ta JCDA ya ce an kashe Musulmai akalla 4,700 a rikice rikicen da aka yi a jihar Filato a tsawon shekaru. An yi taron addu'a a jihar.
Ibrahim Yusuf
Samu kari