Ibrahim Yusuf
5387 articles published since 03 Afi 2024
5387 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin Najeriya ta fara tattaunawa da gwamnatin Burkina Faso karkashin Ibrahim Traoré game da jirgin sojojin saman Najeriya da Burkina Faso ta tsare.
Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan kwadago a gwamnatin Muhammadu Buhari, Chris Ngige. Hadiminsa ne ya fadi haka ana rade radin masu garkuwa sun sace shi.
Tsohon kwamishinan Kano, Muaz Magaji ya soki shirin kasa sabuwar Hisbah da Abdullahi Ganduje ke shirin yi a Kano. Ya ce Ganduje zai kawo fitina a Kano da Arewa.
Sabon kwamandan Operation Fansan Yamma, Manjo Janar Warrah Idris ya gana da gwamna Dauda Lawal a Zamfara. Ya ce za su kawo karshen 'yan bindiga a Zamfara.
Rundunar 'yan sanda a birnin tarayya Abuja ta kama wani mutum da ake zargi da cewa zai saye harsashi ya mika wa 'yan ta'adda a jihar Zamfara daga Abuja.
Kotun tarayya ta tura sammaci ga ministan Abuja, Nyesom Wike da tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Rivers, Tonye Cole ya shigar yana neman diyyar N40b kan bata suna.
Lauya mai kare hakkin dan Adam a Najeriya, Femi Falana ya bayyana cewa dole a magance talauci da rashn tsaro kafin Najeriya ta magance juyin mulki a Afrika.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Ondo ta sanar da cewa ta kama wani mai garkuwa da mutane yayin da ya ke shirin cire kudin fansa a wani shagon POS.
Gwamnatin Faransa ta ce ta taimaka wa kasar Benin dakile sojojin da suka nemi kifar ga gwamnatin shugaba Patrice Talon a ranar Lahadi. Najeriya ma ta kai dauki.
Ibrahim Yusuf
Samu kari