Ibrahim Yusuf
5387 articles published since 03 Afi 2024
5387 articles published since 03 Afi 2024
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta rike jirgin sojin saman Najeriya dauke da sojoji 11 saboda zargin shiga kasar ba tare da izini ba. Najeriya bata ce komai ba.
Tun farkon shekarar 2025 aka fara fuskantar yunkurin kifar da gwamnati a Benin. An so yin juyin mulki a Najeriya bayan yinsa a Madagascar da Guinea Bissau.
Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wata kasuwa a jihar Anambra. Sun kashe mutane da dama yayin da suka bude wuta kan jama'a da dare.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan matsalar tsaron Najeriya. Ya ce makamai na kara yaduwa a Najeriya da kafa kungiyoyin sa-kai a jihohi.
Gidauniyar Abdullahi Umar Ganduje ta fitar da fom din shiga sabuwar Hisbah da Ganduje zai kafa a Kano. Za a kafa Hisbah tsagin Ganduje a Kano ne domin ayyukan addini
Kungiyar ECOWAS ta amince da tura sojoji daga kasashe 4 da suka hada da Najeriya, Ghana, Saliyo da Côte d’Ivoire domin kare dimokuradiyya a Benin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan yadda suka fatattaki dakarun Benin da suka yi ikirarin juyin mulki a kasar ranar Lahadi.
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da garkame wani dan Najeriya mai suna Oluwaseun Adekoya shekara 20 bayan kama shi da laifin damfara ta banki da sojan gona.
Ibrahim Yusuf
Samu kari