Ibrahim Yusuf
5387 articles published since 03 Afi 2024
5387 articles published since 03 Afi 2024
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haramta kafa kungiyar Hisbah da Abdullahi Ganduje ya ce zai kafa a jihar Kano. Abba ya ce hakan barazana ne ga jihar Kano.
Cibiyar kididdiga ta kasa NBS ta fadi yadda farashin abinci ya yi kasa a watan Oktoban 2025. Abinci ya sauko a jihohi da dama, Yobe ta fi sauran jihohi arahar abinci
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ce zai cigaba da casa rawa babu fashi a rayuwarsa. Ya ce rawa ba ya hana shi gudanar da harkokin gwamnatin Osun.
Kungiyar kwadagon NLC za ta yi zanga zanga a ranar 17 ga Disambar 2025 a dukkan jihohin Najeriya da Abuja. Za a yi zanga zangar ne saboda sace dalibai a jihohi.
Zaman aure a Musulunci na bukatar zaman lafiya da kwanciyar hankali. Sheikh Jamilu Zarewa ya fadi yadda kishiyoyi za su magance kishin idan miji zai kara aure.
Kasar Benin da fara dawowa cikin kwanciyar hankali bayan dakile yunkurin juyin mulki a fadin kasar. Mutane sun fara komawa bakin aiki yayin da aka bude makarantu.
Sanata Barau Jibrin ya karbi mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono a Abuja. Mutanen sun amince da Barau ya fito takarar gwamna a APC a Kano a 2027.
Dakarun tsaron ruwa da sojojin Amurka sun kwace wata babbar tankar mai mallakar wani kamfanin Najeriya a wani jirgin ruwa. Masanan Najeriya sun yi martani.
Ibrahim Yusuf
Samu kari