Ibrahim Yusuf
5382 articles published since 03 Afi 2024
5382 articles published since 03 Afi 2024
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya yi zargin cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya. Ya yi magana ne bayan zargin da Donald Trump na Amurka ya yi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a cigaba da hada kai a Najeriya a sakon bikin Kirsimeti da ya fitar. Gwamnonin jihohi sun magantu, 'yan kwadago sun yi korafi.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi karin bayani game da harin bam na kunar bakin wake da ake zargin Boko Haram ta kai wani masallaci a jihar Borno an kashe mutane.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Anita Joseph, ta bayyana cewa aurenta da MC Fish ya zo ƙarshe, bayan dogon tunani da radadi, yana kawo karshen jita-jita akan aurensu.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ba Fa'izu Alfindiki Naira miliyan 7 bayan zargin Abba Kabir Yusuf da tauye masa hakki bayan gama aiki.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu, ya tabbatar da dawowar wutar lantarki cikin awa 24-48 bayan raguwar da aka danganta da bututun iskar gas da aka lalata.
Hukumar ICPC ta bayyana rahoton 2025 kan gaskiya da nagarta, inda ta jaddada kamfanonin da ba su samu maki ba a Najeriya, ciki har da NNPCL da Jami’ar Calabar.
Matasan Najeriya a ADC sun fito zanga-zanga kan dokokin haraji na Bola Tinubu, suna juyin neman canje-canje daga majalisar bisa zargin tauye hakkokin jama’a.
Rabiu Musa Kwankwaso ya kalubalanci Bola Ahmed Tinubu kan yaki da rashin tsaro, yana mai cewa ya kamata a sauya tsarin tsaro don kare rayuka da dukiyoyin 'yan kasa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari