Ibrahim Yusuf
5382 articles published since 03 Afi 2024
5382 articles published since 03 Afi 2024
Alhaji Aliko Dangote ya fadi dalilin da yasa simintinsa ya fi araha a kasashen waje, ya fi tsada a Najeriya da ake samar da shi. Ya ce yawan haraji ne ya jawo hakan.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa daga 1 ga Janairun 2026 za ta fara hana 'yan Najeriya shiga kasar, Ofishin jakadancin Amurka ya ce za fara hana biza a 2026.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan jami'o'i zuwa sunan Muhammadu Buhari, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Yakubu Gowon da Yusuf Maitama Sule a fadin Najeriya.
'Yan majalisar Amurka sun janye maganar cewa Donald Trump zai turo sojoji Najeriya kamar yadda ya fada a baya. Sun ce gwamnati ta kare Musulmi da Kirista a kasar.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya janye jakadan Amurka a Najeriya da wasu kasashen Afrika da dama da Asiya da kasashen Turai, za su koma gida Amurka.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi nasiha game da zaben 2027. Ya bukaci 'yan Najeriya su kayar da dukkan wanda bai cancanta ba a zaben 2027.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Harajin da shugaban Amurka, Donald Trump ya sanya wa Najeriya ya jawo asarar kusan Naira tiriliyan 1. Kayan da ake sayo wa daga Amurka zuwa Najeriya ya karu.
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur a Najeriya. 'Yan kasuwa sun fara rage samun kwastomomi da yawa bayan MRS da wasu gidajen mai sun rage farashi.
Ibrahim Yusuf
Samu kari