Ibrahim Yusuf
5377 articles published since 03 Afi 2024
5377 articles published since 03 Afi 2024
Masu shigo da kaya sun fara maganar karin farashin kayan masarufi yayin da kamfanin jigilar kaya na MSC ya kara kudin shigo da kwantena daga kasar waje.
Gwamnatin Amurka ta sanar da kwance wani jirgin ruwa mai dauke da tankar mai dauke da tutar Rasha mai alaka da Venezuela. Kasar Rasha ta yi martani ga Amurka.
Fadar White House ta sanar da cewa za ta iya amfani da karfin soja da wasu dabaru da suka dace domin kawace mallakar Greenland da ke kasar Denmark.
Saƙonnin taya murna na cikar gwamna Abba Kabir Yusuf shekara 63 sun ƙunshi bayanan siyasa masu zurfi daga Ganduje da Kwankwaso, suna ɗauke da alamu na sauyin kawance
Kotun tarayya ta ba Abubakar Malami belin N1.5bn. Malami zai biya N500m, matarsa N500m, dansa N500m tare da kafa musu wasu sharuda kafin a sake su.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce za a iya tsige shi idan 'yan jam'iyyarsa suka fadi zaben da za a yi a Amurka. Ya bukaci 'yan jam'iyyarsa a zaben Amurka.
Kotun jihar Kano ta dauki matakin rusa hukuncin shugabannin NNPP na kasa kan rusa shugabancin jihar Kano da suka yi bayan fara rikicin Abba Kabir da Kwankwaso.
Dr Yunusa Tanko, na Obedient Movement, ya ce Peter Obi zai yi takara a 2027, yana tabbatar da alkawarin wa’adi daya da zai mayar da mulki ga Arewa.
Tsohon Ministan Wasanni, Dr. Tammy Danagogo, ya karyata zargin sa a shirin kashe Ministan FCT, Nyesom Wike, yana mai cewa zargi ne kirkirarre mara tushe.
Ibrahim Yusuf
Samu kari