Ibrahim Yusuf
5378 articles published since 03 Afi 2024
5378 articles published since 03 Afi 2024
Ana zargin ministan FCT, Nyesom Wike da rashin girmama sarakuna da masu fada a ji a birnin tarayya Abuja. Kungiyar 'yan asalin Abuja, AOIYEO ce ta yi zargin.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara 63 da haihuwa. Ya fadi mukaman da ya ba Abba Kabir tsawon shekaru.
A tsawon tarihi, Amurka ta kama shugabannin kasashe uku da karfi a tarihi. Amurka ta kama shugabannin kasashen Iraq, Panama da Venezuela a tsawon shekaru.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage kudin litar man fetur da N20 a Najeriya. An hango yadda gidajen mai suka fara rage kudin litar man fetur a sassan Abuja.
An hango tambarin Grok a hoton shugaba Bola Ahmed Tinubu da shugaban Rwanda a Faransa. Fadar shugaban kasa ta yi bayani wa 'yan Najeriya kan lamarin.
Harin da 'yan bindiga suka kai kasuwar jihar Neja ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 60. An kai hari ne mutane suna tsaka da cin kasuwa da rana.
Ana hasashen cewa Atiku Abubakar zai fusanci kalubale wajen neman tikitin takarar 2027 a ADC daga wajen Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso da ya ke NNPP.
Shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya fadi abin mamaki da ya gani bayan wata mata ta tube kaya a dakin da ya kama a otel da suka hadu a wani birni.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya karyata labarin cewa ya ce gwamnatin Amurka ta ce za ta kashe shi a harin da ta kawo Sokoto.
Ibrahim Yusuf
Samu kari