Ibrahim Yusuf
5377 articles published since 03 Afi 2024
5377 articles published since 03 Afi 2024
Wasu 'yan jam'iyyar APC a jihar Kano sun yi magana kan rade radi sauya shekar Abba Kabir Yusuf daga NNPP. Sun ce ba lallai a ba shi tikitin takara kai tsaye ba.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa za a yi zaman doya da manja tsakanin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Ganduje idan ya koma APC.
Kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana cewa za ta yi hukunci a ranar 9 ga Maris kan karar da aka shigar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu siyasar Rivers.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya ziyarci Khalifan Tijjaniyya, Muhammadu Sanusi II da filin da za a yi Maulidin Darikar Tijjaniyya a Katsina.
Dan ta'adda, Bello Turji ya fitar da barazana ga mutanen da ke zaune a kauyukan Katsina, lamarin da ya tilasta wa jama'ar kauyukan gudun hijira zuwa Nijar.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmaki kan 'yan ta'addan ISWAP da suka yi yunkurin kai musu hari a Borno. An saki bama-bamai kan 'yan ta'addan suna shirin guduwa.
Gwamna Bago ya ziyarci masallacin da Alhaji Mustapha Sani Bello, wanda aka fi sani da Sani Basket ya gina a yankin Shango da ke birnin Minna na Neja.
Kamfanin simintin Dangote ya raba kyautar Naira biliyan 15 da wasu manyan dilolin siminti a Najeriya. Alhaji Aliko Dangote zai fadada samar da siminti nan da 2030.
Wani rahoto ya nuna cewa kasashen Larabawa da Isra'ila ne suka gargadi Donald Trump kan harin da ya ce zai kai kasar Iran domin zanga-zangar da ake yi a kasar.
Ibrahim Yusuf
Samu kari