Ibrahim Yusuf
5377 articles published since 03 Afi 2024
5377 articles published since 03 Afi 2024
fitacciyar jarumar fim kuma mawakiya, Tamar Braxton ta fito karara tana bukatar samun miji bayan shafe shekara 48 ba tare da aure ba. Ta ce ita mace ce ta gari.
Rahoto ya ce ana matsawa shugaban kasa Bola Tinubu lamba da ya maye Kashim Shettima da mataimaki Kirista a zaben 2027. An ambaci sunan Kiristoci uku.
Shugaba Donald Trump ya ce ya samu bayanai da suka ce an daina kashe masu zanga-zanga a Iran. Ya ce zai kai hari ne idan aka cigaba da kashe masu zanga-zanga.
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar kai hari Iran yayin da ake zanga-zanga. Trump ya yi barazanar kai hari Iran don taimakon masu zanga-zanga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada bukatar kare dimokuradiyya da hadin kan kasa a taron tunawa da sojojin Najeriya na shekarar 2026 a Abuja.
Tsohon ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana irin taimakon da ya yi wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023 da ya gabata.
Kakakin 'yan sanda Najeriya, Benjamin Hundeyin ya ce rundunar 'yan sanda ta kasa tana da bayanai a kan yadda Amurka ta kawo hari amma ba za su fitar da su ba.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba wa Abba Kabir Yusuf kan cewa ya tona asirin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje kan rufe wajen koyon sana'o'i a Kano.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya bukaci mutanen yankin Kaiji su kaura domin samun damar luguden wuta kan 'yan bindiga da ke kai hari. An ba su wata 2 su kaura.
Ibrahim Yusuf
Samu kari