Ibrahim Yusuf
5377 articles published since 03 Afi 2024
5377 articles published since 03 Afi 2024
'Yan wasan Najeriya sun fi kowace kasa zama ta 3 a gasar zakarun Afrika da ake yi a Afrika. Najeriya ta zamo ta 3 har sau takwas a gasar zakarun Afrika na AFCON.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ziyarci Janar Ibrahim Babangida a gidansa da ke Minna daidai lokacin da Obasanjo ke maganar hada Obi da Kwankwaso a 2027.
Jami'a mallakar jihar Gombe ta sanar da cewa na kai wa wata daliba hari a dakin kwanan dalibai mata a jami'ar. Shugaban jami'ar Sani Ahmed Yauta ya ziyarci wajen.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da shiga watan Sha'aban na shekarar 1447 wanda ya ke nuna cewa saura wata 1 a fara azumin watan Ramadan na 2026.
Tsohon shugaban APC, John Odigie-Oyegun ya bayyana matakan da za a dauka domin ruguza jam'iyyar APC a zaben 2027. Oyegun ya karbi 'yan LP zuwa ADC a Edo.
Dakarun sojojin Najeriya sun gano rumbun ajiyar kayan Boko Haram a karkashin kasa a jihar Borno. Dakarun Najeriya sun fadi abubuwan da suka samo a rumbun.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Sun tattauna batutuwan tsaro, matar da aka kashe da 'ya'yanta a Kano da ayyukan cigaba.
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana cewa babu abin da zai hana jam'iyyar APC faduwa a 2027 duk da matsalolin da PDP ke ciki.
Jama'a sun fara kira da a taimakawa Malam Bashir Haruna da aka kashe matarsa da 'ya'yansa shida a jihar Kano. Barista Abba Hikima na cikin wadanda suka yi kiran.
Ibrahim Yusuf
Samu kari