Ibrahim Yusuf
4362 articles published since 03 Afi 2024
4362 articles published since 03 Afi 2024
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Dr Hakeem Baba Ahmed ya gargadi shugabanni da Hukumar INEC kan zaben 2027. Ya ce magudin zabe a 2027 zai iya jefa Najeriya a rikici mafi muni a tarihin kasar.
Reshen jam'iyyar SDP a jihar Kaduna ta ce bata san da maganar kori Nasir El-Rufa'i daga jam'iyyar na tsawon shekara 30. SDP a Kaduna ta ce yana cikin jam'iyyar.
Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze ta yi tir da kudirin majalisar dattawa na kokarin ba sarkin Musulmi da Ooni na Ife matsayi na musamman a Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Jigawa sun kama wasu mutane da ake zargi suna da alaka da safarar makamai daga Jos a Filato zuwa Kano da Jigawa da bindigogi.
Shugaban majalisar malaman kungiyar Izala a Jekadafari Kudu a jihar Gombe, Sheikh Imam Shu'aibu Ahmad ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya a asibiti.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi wa mutum 38 yankan rago bayan sace su a jihar Zamfara. An sace mutanen ne a karamar hukumar Kaura Namoda.
Fadar shugaban kasa ta ce alakar shugaba Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso ba sabuwa ba ce, kuma babu laifi idan sun hada hanya a siyasar Najeriya a gaba.
Majalisar wakilai ta fara muhawara kan shirin dawo da zaben shugaban kasa, gwamnoni, 'yan majalisar tarayya da na jihohi a rana daya a zaben 2027.
Ibrahim Yusuf
Samu kari