Ibrahim Yusuf
5376 articles published since 03 Afi 2024
5376 articles published since 03 Afi 2024
Ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Festus Keyamo ya bayyana cewa Sanata Rabiu Kwankwaso yana cikin mawuyacin hali a siyasar Najeriya bayan Abba ya rabu da shi.
Mawakin Kwankwasiyya, Tijjani Hussaini da aka fi sani da Tijjani Gandu ya saki sabuwar wakar yabo ga tafiyar Rabiu Musa Kwankwaso bayan fitar Abba a NNPP.
Dan jam'iyyar APC, Dan Bilki Kwamanda ya yi kira ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya dauki Sanata Barau Jibrin domin kifar da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027.
Jagoran NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya bayyana cewa sun san masu zuba Abba Kabir Yusuf ya rabu da Rabiu Kwankwaso bayan shekaru suna alaka tare.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa 'yan majalisar wakilai takwas ne daga Kano suka fita daga jam'iyyar NNPP tare da gwamna Abba Kabir Yusuf a ranar Juma'a.
Daya daga cikin jagororin jam'iyyar NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya gargadi Abba Kabir Yusuf kan cin amanar Rabiu Kwankwaso ya ce zai gani a kwaryarsa.
Sarki a jihar Ondo mai shekara 22, Oba Oloyede Adekoya Akinghare II ya gargadi jama'a masu yunkurin raina shi saboda karancin shekarun da ya ke da su.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana bayan Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam'iyyar NNPP. Kwankwaso ya bukaci 'yan Kwankwasiyya su fara shirin 2027.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Amurka na ta kashe 'yan ta'adda masu kashe Kiristoci a Najeriya yayin taro a Devos na Switzerland.
Ibrahim Yusuf
Samu kari