Ibrahim Yusuf
5370 articles published since 03 Afi 2024
5370 articles published since 03 Afi 2024
Iyalan sojojin Najeriya 16 da aka kama kan zargin yunkurin juyin mulki sun roki shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sassauta musu saboda halin da 'ya'yansu ke ciki.
Dakarun Najeriya sun yi wa 'yan bindiga ruwan wuta a jihar Kwara bayan kaddamar da sabon farmakin Operation Igbo Danu domin kawar da 'yan ta'adda a dazuka.
Gwamna Umaru Bago ya bukaci a dawo wa'adi daya a ga gwamnoni da shugaban kasa a Najeriya ba tazarce ba ta samu goyon bayan masana da 'yan siyasa.
'Yan kasuwa da manyan dilolin mai a Najeriya sun yi gargadi da cewa tashin farashin danyen mai a duniya zai iya sa kudin lita ya kai N1,000 a Najeriya.
Jurumar fim a Nollywood Halima Abubakar ta bayyana cewa tana bukatar taimako bayan fama da rashin lafiya da rashin kudin gidan haya. Ta ce bata da lafiya.
Kungiyoyin fararen hula sun fara matsa lamba game da bukatar gaggauta gyara dokokin zaben Najeriya. An yi haka ne saboda jinkirin da majalisa ke yi game da shi.
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya kara cillawa gaba da dakika 85 a karon farko bayan shiga 2026. An bayyana cewa barazana na karuwa a fadin duniya a halin yanzu
Wata majiya a jam'iyyar APC ta bayyana cewa Rabiu Kwankwaso ya bukaci mamaye APC, mataimakin shugaban kasa da batun siyasar 2031 yayin zawarcinsa.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta cigaba da karbar gwamnon zuwa cikinta a Najeriya kafin zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Ibrahim Yusuf
Samu kari