Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Wasu mutane 'yan asalin birnin tarayya Abuja sun nemi kotu ta dakatar da batun rantsuwara Tinubu da ake shirin gudanarwa a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2023
Sanata Orji Uzor Kalu, Mohammed Musa tare da zababbaben Sanata Abdulaziz Yari Abubakar sun kai kokensu ga shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Adamu dangane
Shugaban shiyyar Bauchi na hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa Yusuf Abdullahi ya yi kira akan a sanya dokokin shari'ar Musulunci cikin dokokin tuki domin
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta kashe zunzurutun kudi har N22.4bn wajen ciyar da fursunonin da ke tsare a gidajen gyaran hali da ke a sassa daban-daban
Gwamnatin Najeriya ta tarbi wasu 'yan Najeriya masu zuwa ci rani su 147 da aka maido daga jamhuriyar Nijar a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakunansu kan wata sabuwar hikima da aka samar a kasar Birtaniya, wacce aka yi amfani da kwayoyin halittar mutane 3 don samar
Wata kungiya ta zargi Tinubu da Wike da hada kai wajen shirya wata makarkashiya da ka iya kawo tsaiko dangane da shari'ar da ake yi tsakanin Atiku da Tinubu
A ranar Larabar nan 10 ga watan Mayu ne dai mai dakin gwamna El-Rufai Hajiya Ummi Garba El-Rufai ta haifo masa santaleliyar budurwa, wacce hotunanta su ka karad
Fitacciyar mai amfani da kafar soshiyal midiya ta Facebook yar asalin jihar Kano Maimunatu Giwa ta bayyana cewa mijin da za ta aura ko dukanta ya ke yi ba zata
Deen Dabai
Samu kari