Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Dahiru Buba, mutumin da ya yi tattaki a shekarar 2015 daga Gombe zuwa Abuja domin taya Buhari murnar nasarar lashe zaben da ya yi ya ce ko kadan bai yi nadamar
Moses Olapade, tsohon dan dambe da ke a Akure jihar Ondo ya lakadawa matarsa Atinuke Olapade, dukan kawo wuka bisa 'yar karamar matsala da ta hada su wanda haka
Wani matashi mai amfani da sahar Tiktok ya dora bidyon shagalin da suka gudanar a yayin da mahaifinsu ya kira su domin ya raba musu gado tare da 'yan uwansa
Mutane akalla takwas ne dai aka tabbatar da mutuwar su a wani hadarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Gusau babban birnin jihar Zamfara a karshen makon da ya
Jami'an tsaron sojojin Najeriya sun yi luguden wuta tsakanin su da wasu 'yan ta'adda a dajin Allawa da ke a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger in da suka
Kotun sauraron kararrakin zabe ta fara sauraron karar da dan takarar shugabancin kasa a PDP Atiku Abubakar da Peter Obi na jam'iyyar Labour suka shigar suna
Tsofaffin sanatoci 72 ne dai suka nuna goyon bayan su akan cewa Godswill Akpabio ne ya fi dacewa da ya shugabanci majalisar dattawa ta 10 sannan Barau ya zama
Wasu tsofaffin hotuna na tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin Najeriya Ike Ekweremadu tare da sabon sarkin Birtaniya wato Sarki Charles III sun dauki
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben da ya gabata, Alhaji Atiku Abubakar ya dauki manyan lauyoyi har 19 domin kalubalantar nasarar Tinubu a kotu
Deen Dabai
Samu kari