Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Kungiyar tuntuɓa ta Arewa (ACF), ta shawarci Shugaban Bola Ahmed Tinubu, wanda yake mazaunin shugaban ƙungiyar ECOWAS, dangane da amfani da ƙarfin soji a Nijar.
Wani matashin ɗan Najeriya da yake fama da cutar kurumta ya koka kan rashin samun masoyiya ta gaskiya saboda halittar da Allah ya yi masa. Matashin ya ɗora.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi tsokaci dangane da zuwan da tawagar sasanci ta ƙungiyar ECOWAS ta yi zuwa jamhuriyar Nijar domin g.
An bayyana yawan ƙuri'un da kowace daga shiyyoyin Najeriya shida ta bai wa Shugaba Bola Tinubu lokacin zaɓe, da kuma yawan ministocin da kowace daga cikinsu.
An kama wani fasinja da ba a bayyana sunansa ba saboda satar naira miliyan daya a cikin wani jirgi na kamfanin Air Peace, mai jigilar mutane zuwa Fatakwal daga.
Wasu fayafayen bidiyo da aka yaɗa a Intanet, sun nuna cewa tsohon shugaban APC, Abdullahi Adamu ya yi murabus ne bayan gano cewa kotu ta soke nasarar Tinubu.
Wata kotu da ke zamanta a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta tura wata shugabar masu addinan gargajiya Iya Osun gidan yarin saboda cin mutuncin malamin addini.
Jerin sunayen mutanen da Tinubu zai ba ministoci kashi na biyu ya fito ɗauke da sunayen tsofaffin gwamnoni guda biyar a cikinsa. Shugaban ma'aikatan fadar.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana babban dalilin da ya hana shi halartar taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyarsa ta APC.
Deen Dabai
Samu kari