Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar masu sarautun gargajiya na kasa (NCTRN) ta shawarci dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya amince da sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairu. Sarakun
Najeriya tayi shugabani da dama kuma a yayin da suke jagorancin kasar akwai jaruman matansu da suka kayi gwagwarmaya tare da su kama daga kamfen, gwagwar,ayar siyasa da ruguntsumin mulkin kasar. Matan shugabanin kasan sun taka raw
Wasu matasa a jihar Sokoto sunyi kira ga rundunar 'yan sanda tayi gaggawan kama shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar saboda barazanar tayar da rikici da ya yi gabanin zaben gwamna a jihar. An yi ikirarin cewa
Tsohon shugaban kasa na mulkin soji na Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya mika sakon taya murna da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan nasarar da ya samu na sake lashe zabe karo na biyu. A cikin wani sakon mai tsawo da
Wani masoyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar mai suna Olayinka Samuel ya hana mabarata sadaka saboda ya yi imanin suna daga cikin wadanda suka kada wa Shugaba Muhammadu Buhari kuri'a a zaben ranar 23 ga w
Baya ga cece-kuce da aka rika yi bisa adadin kuri'un da aka samu daga jihar Borno a zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, Tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya bayyana
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta kama wani magidanci mai shekaru 35 a duniya, Mohammed Manu da aka ce ya kashe matarsa, Bulo a kauyen Barusa da ke karamar hukumar New Bussa da ke jihar. 'Yan sandan sun tabbatar da ka
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da ya sha kaye a zaben 2019, Atiku Abubakar ya gabbatar da wasu muhimman bukatu 5 da ya ke so daga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya gabatar da bukat
bban Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana soki Shugaba Muhamadu Buhari bisa nasarar da ya samu na lashe zaben shugabancin kasa na 2019 da aka gudanar a ranar 23 ga watan Satumba kuma aka sanar da sakamakon zaben a
Aminu Ibrahim
Samu kari