Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
kama wani jami'in dan sanda mai mukamin sufeta a ranar Alhamis a wani Otel da ke rukunin gidaje na Ewet da ke Oyo a jihar Akwa Ibom da aka samu yana taimakon wasu mutane yiwa wasu motocci fainti irin na motoccin 'yan sanda da bata
Jam'iyyar African Democratic Congress ADC reshen jihar Ogun ta bukaci kwamishinan zabe na jihar, Farfesa Abdulganiyu Raji ya fito da sauran takardun dangwale kuri'a 6,053 da su kayi karanci a cikin kuri'un zaben 'yan majalisar wak
A yau Juma'a 22 ga watan Fabrairu ne manhajar sauya kudade ta Google Currency ta bayyana cewar darajar dallan Amurka guda dai-dai ya ke da N184 a kudin Najeriya amma daga baya an gano cewa kuskure ce ne aka samu. The Cable ta ruwa
A ranar Alhamis ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta fitar da alkalluman katin zabe da al'umma suka karba gabanin zaben shugaban kasa da za a gudanar a gobe Asabar 23 ga watan Fabrairu. Kamar yadda alkalumman INEC suka nuna, ma
A yayin da ya ke magana a madadin Jam'iyyar ANN, Direkta Janar na yakin zaben shugabancin kasa na jam'iyyar, Lanre Oyegbola ya ce ya amsa sakon da aka aike masa kamar haka: "Muna godiya da sako, sai dai muna son mu fayyace maka ce
dunar 'yan sandan Najeriya ta gurfanar da wata matar aure mai shekaru 27, Ngozi Mbionwu a gaban Area Court Grade I na babban birnin tarayya Abuja bisa zarginta da cin damfara. 'Yan sandan sun gurfanar da ita bisa aikata laifuka bi
Kwamishinan Zabe na Jihar Kebbi, Ahmad Mahmud ya ce anyi kuskuren kai wasu daga cikin kayayakin aikin na jihar Kebbi zuwa Jihar kaduna sannan wasu da ya dace a kai jihar Katsina an kai su jihar Katsina. Mahmud ya yi wannan bayanin
Rahoton da muka samu daga Daily Trust ya ce a halin yanzu mayakan kungiyar Boko Haram sun kai farmaki a sansanin sojoji na 27 task force brigade da ke Buni yadi a jihar Yobe kamar yadda mazauna kauyen suka bayyana. Daily Trust ta
Sashi Sojojin Sama na Operation Sharan Daji da ke yaki da 'yan bindiga a yankin Arewa maso Yamma ya ce dakarun soji sunyi nasarar ceto mutane 80 da akayi garkuwa da su bayan wani sumame da sojin suka kai a kusa da Dajin Dumburum n
Aminu Ibrahim
Samu kari