Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Kakakin yakin zaben Atiku Abubakar kuma tsohon aminin Shugaba Muhammadu Buhari Injiniya Buba Galadima ya ce ya fi yi wa talakawa da al'ummar Najeriya alheri a kan gwamnatin Najeriya. Galadima ya yi wannan jawabin ne cikin wata hir
A kasafin kudin 2018, an ware Naira Miliyan 907 domin sayan sabbin motocci da kayan motocci na tawagar shugaban kasa yayin da a kasafin kudin 2019 an ware Naira MIliyan 843 domin saye da kulawa da motoccin da ke yiwa shugaban kasa
Dakarun Sojojin Najeriya sun dakile harin da mayakan Boko Haram suka kai garin Maiduguri kamar yadda wata majiya daga jami'an tsaro da mazauna garin suka shaidawa AFP. Harin yana daya daga cikin hare-haren da mayakan kungiyar ta'a
A ranar Talata ne gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya rushe majalisar zartarwa ta jiha tare da sauke dukkan masu rike da mukaman siyasa a jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin taron majalisar zartarwa na karshe da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai fara mulkinsa karo na biyu a ranar Alhamis 29 ga watan Mayu bayan an rantsar da shi sakamakon lashe zaben shugaban kasa na watan Fabrairun 2019. Duk da nasarar da ya samu a zaben na Fabrairun 201
Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello ya rushe majalisar jihar a daren Litinin inda ya umurci kwamishinoninsa su mika ragamar jagoranci ga manyan sakatarorin hukumomi da ma'aikatunsu. Ya kuma bukaci sauran masu rike da mu
A yau Asabar ne shugaba Muhammadu Buhari ya isa Abeokuta babban birnin jihar Ogun domin kaddamar da wasu ayyuka da Gwamna Ibikunle Amosun ya yi. Gabanin zuwan shugaban kasar an tsaurara tsaro a garin Abeokuta da wasu sassan jihar
Wata babban kotun Jihar Filato, a ranar Alhamis ta bayar da umurnin dakatar da Gwamna Simon Lalong daga kirkiran wata sabuwar masarauta daga masarautar Gbong Gwom Jos. Jastis Christine Dabup ya bayar da umurnin bayan sauraron lauy
Hukumar Kula da Yawon Bude Ido na Jihar Kano ta sake rufe wani wurin shakatawa, Piccolo Lounge da ke kan Tukur Road a Nasarawa GRA a birin Kano. A hirar da ya yi da manema labarai bayan rufe wurin a ranar Laraba, shugaban hukumar,
Aminu Ibrahim
Samu kari