Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A yayin da jami'an tsaro ke kokarin ceto jami'an hukumar kiyaye haddura na kasa FRSC da aka sace a hanyar Ilesha zuwa Akure a ranar Lahadi, an kuma sake sace wasu mutane biyu a ranar Litinin a karamar hukumar Obokun na jihar Osun.
Jaruman uku sune mutane ne farko da kamfanin ya dauka a matsayin wakilansa. A hirar da tayi da Premium Times, Booth ta ce "Na rattaba hannu a kan kwangiloli guda biyu a wannan shekarar, daya da Airtel sannan na biyun da Ajinomoto.
Tawagar jami'an tsaron daga Sokoto sun hada da Jami'an sojojin Najeriya, 'Yan sandan Najeriya, 'Yan sandan farar hula, DSS, Jami'an Immigration, Jami'an Kwastam da kuma Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC. Mukadashin mataimakin jami'in
Jami'an yadda labarai na hukumomin, Malam Yunusa Abdullahi da Muhammad Lawal sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar da suka fitar a Kaduna da Abuja. Sanarwar ta ce Cibiyar Kula da Aikin Hajji na Kasa ta amince da N1, 549,297.09 a m
A ranar Alhamis 16 ga watan Mayun 2019 ne Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da tawagarsa suka isa birnin Madina na kasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah a cikin watan Ramadan mai cike da albarka. Shugaban kasar ya s
Ma'aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara ta dauka aiki a shekarar 2014 sun bukaci a biya su albashinsu na tsawon watanni 60 da sauran allawus dinsu da gwamnatin jihar ba ta biya su ba. Ma'aikatan sunyi wannan korafin ne a karkas
Sakataren kungiyar Miyetti Allah Kautal Horre na kasa, Salah Alhassan ya ce kungiyar ta nemi gwamnatin tarayyar najeriya ta biya ta zunzurutun kudi Naira biliyan 100. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta karayata cewa kung
Wasu muggan karnuka sun kaiwa jami'an Hukumar Yaki da rashawa EFCC hari a unguwar Agara da ke Ibadan a ranar Laraba yayin da suka kai sumame gidan wasu da ake zargin 'yan damfara ta yanar gizo. Jami'an na EFCC sun kai sumamen ne b
A yau Alhamis ne wata wata kotun Majistare a Kano karkashin Alkali Muntari Gambo ta bayar da umurnin a kamo fitaciyyar jarumar Kanywood, Hadiza Gabon saboda rashin amsa gayyatar kotu. Jarumi Mustapha Naburaska ne ya shigar da kara
Aminu Ibrahim
Samu kari