Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wani majiya na kusa na gwamnan da ya nemi a sakayya sunansa ya shaidawa Daily Trust cewa kashi 60 cikin 100 na tsaffin kwamishinonin jihar ba za su sake komawa kan mukammansu ba a mulkin gwamnan zango na biyu. A cewar majiyar, za
Kotu ta bayar da umurnin kama tsare wani jami'in gidan yari, Usman Ajuji bisa zarginsa ba bayar da shaidan zur ga kwamitin bincike ta musamman na fadar shugaban kasa Special Presidential Investigation Panel (SPIP). Ana zargin Ajuj
Duk dan Najeriya da ke son tafiya kasashen ketare yana bukatar shiri duba da cewa fasfo din Najeriya ce ta 83 a duniya hakan na nuna cewa samun biza na zuwa kasahen ketare ba abu na mai sauki ba. Sai dai duk da hakan akwai kasashe
A jawabin da ya yi bayan kammala jana'izar, gwamnan ya bayyana marigayin a matsayin mutum mai saukin kai tare da jajircewa wurin aiki kuma ya bayar da gudunmawa mai yawa wurin cigaban jihar. Ya yi addu'ar Ubangiji Allah ya gafarta
Uwar gidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari wadda ta samu wakilcin babban mai taimaka mata na musamman kan harkokin mulki, Hajia Hajo Sani ta shawarci matan da aka karrama su zama masu bayar da tarbiya ga kananan yara mata a kas
Rundunar 'Yan sanda na Jihar Kano ta yi tsokaci kan labarin da ke yaduwa na cewa goggon biri ya hadiye zunzurutun kudi naira miliyan 6.8 da aka ce ciniki ne na kwanaki 5 da a kayi a Zoo ne yayin bikin Sallah. Mai magana da yawun '
Usman Nagogo ya kama aiki a matsayin sabon kwamishinan 'Yan sanda na jihar Zamfara bayan an yi wa tsohon kwamishinan, Celestine Okoye canjin wurin aiki zuwa hedkwatan hukumar da ke Abuja. Sanarwar ta fito ne daga bakin mai magana
Mutane da dama sun taba fadawa tarkon masu yada kudaden jabu saboda ba su iya banbance takardan naira mai kyau da jabu ba. Idan hakan ya taba faruwa da kai ko kuma kana son yin takatsantsan don kaucewa bata-gari masu bawa mutane j
Sauran manyan baki da suka hallarci taron sun hada da Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da matarsa, Dolapo, Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da Kakakin Majalisar Dokokin Tarayya, Femi Gbajabiamila.
Aminu Ibrahim
Samu kari