Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, Sarkin Katsina ya nada Galadiman Katsina da Durbin Katsina a matsayin masu zaban sarki a masarautar. Masarautar da Katsina ta nada Justice Sadiq Abdullahi Mahuta (murabus) ne a matsayin Galadiman Kat
Daga karshe, Shuugaba Muhammadu Buhari ya saka baki cikin rikicin da ke faruwa tsakanin gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. An dade ana kira ga Shugaban kasar da dattijan arewa su sasant
Hukumar watsa shirye-shirye ta Najeriya (NBC), a yau Alhamis 6 ga watan Yuni ta dakatar da lisisin kamfanin Daar Communication Plc da ta mallaki gidan talabijin na African Independent Television AIT da gidan radio na Ray Power Fm.
An kama shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka Caf, Ahmad Ahmad a Paris babban birnin kasar Faransa. A cewar @jeune_afrique, an kama shugaban na CAF na a ranar Alhamis da safe a wani Otel a Paris inda ya ke zaune domin hallartar
Na'urar daukan bidiyo na sirri da kuma wasu mutane sun nade faifan bidiyon da ya nuna wata mata a garin Dazhou tana dukkan saurayin ta har da mari a fuskansa yayin da shi kuma ya tsaya bai kare kansa ba. A yayin da 'yan sanda suka
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasararwa ya yi nade-naden a karo na farko bayan darewarsa kan mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2019. Sanarwar nadin mukamen na dauke ne cikin sakon da sakataren harkokin mulki na ofishin sakataren gw
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce dakarun ta na sama (ATF) da ke atisayen Operation Lafiya Dole sun kai wani kwakwarar hari ga mafakar wasu mayakan Boko Haram da ke garin Abaganaram a Arewacin Borno cikin kokarin ta na kak
Sauran da aka yiwa nadin mukamman sun hada da sabon sakataren gwamnati, (SSG) Alhaji Bala Bello, Babban mai bayar da shawara na musamman kan harkokin tsaro(SSA)Alhaji Abubakar Dauran da Alhaji Bello Ibrahim a matsayin SSA kan sabu
Ta baro asibitin Kirando ne cikin nakuda sakamakon rashin kulawa da ta ke ganin ma'aikatan jinyan asibitin ba su bata ba kamar yadda jaridar Daily News ta ruwaito. Ta jima tana neman a taimaka mata na tsawon lokaci amma ba bu wand
Aminu Ibrahim
Samu kari