Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar Kula Da Aikin Hajji Na Kasa (NAHCON) ta rage kudin kejerun hajji na shekarar 2019. A sakon da NAHCON ta fitar a daren ranar Asabar, Shugaban sashin hulda da Jama'a, Fatima Sanda Usara ta ce an rage kudin kujerar hajjin ne
Wani dan Najeriya mai suna Saeed Hussain yana kwance rai hannun Allah a Asibitin Koywarwa na Aminu Kano da ke jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa an garzaya da Hussain zuwa asibiti ne a daren Juma'a 21 ga watan Yuni bayan matar
Wani jirgin sama na kamfanin Air Peace ya ketare titin sa a filin tashi da saukan jirage na Fatakwal da ke jihar Rivers yayin da ake ruwan sama da bakin kwarya. A cewar daya daga cikin fasinjan da ke jirgin, lamarin ya faru ne a y
Rahotanni sun ce dan wasan na kungiyar Bordeaux yana koyan bugu corner kick ne a lokacin da ya yanke jiki ya fadi. Sai dai daga bisani rahotanni daga sansanin 'yan wasan ta Najeriya sun ce an garzaya da shi asibiti kuma ya dawo ci
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (AYCF), Alhaji Yerima Shettima ya ce yankin arewa ne za ta fitar da shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kammala wa'adinsa a 2023. Legit.ng ta gano cewar Shettima ya yi wannan
Rundunar 'Yan sandan Najeriya reshen Jihar Borno ta kama mutane hudu ciki har da wani kasurgumin dan Boko Haram da ya ke cikin wadanda ke kai hare-hare a kasashen ketare. An kama wadanda ake zargin ne a garin Borno, cibiyar rikici
Wadanda suka wurin da ake bude jakar sun ce akwai tabbai a wuyanta da ke nuna alamar makure ta akayi har sai da ta mutu. Da ta ke kan yadda akayi 'yar uwarta ta bata, 'yar uwan marigayiyan, Maureen Sunday ta shaidawa 'Yan sanda ce
A ranar 29 na watan Mayun 2019 ne shugaban kasa Muhammad Buhari ta mataimakinsa Yemi Osinbajo suka karbi rantsuwar kama aiki na shugabancin Najeriya karo na biyu bayan lashe zaben da aka gudanar a watan Fabrairu. Gabanin zaben, sh
An shaida wa wata babban kotun Abuja da ke zamanta a Apo ta yadda wani lauya mazaunin Abuja ya datse karamin yatsar matar da zai aura yayin da suka samu sabani. Ofishin Attorney Janar na kasa tana tuhumar lauyan , Emmanuel Omattah
Aminu Ibrahim
Samu kari