Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya na ganawa da shugabanin kungiyoyin Fulani da ke zaune a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya. An kira taron ne domin warware matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a yankin da galibi ake z
Akwai 'yan kwallon kafa da suka shahara sosai a duniya amma ba kasar su ta haihuwa suka buga wa tamallo ba. Hakan na faruwa ne galibi ga 'yan kwallon da ke da izinin zama a kasashe biyu a lokacin guda hakan na tilasta su zaben kas
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa (ADSEMA) ta ce rasuwar wasu mutane biyar ciki har da jariri sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru a Yola babban birnin jihar Adamawa. Dakta Mohammed Sulaiman, babban sakataren hukumar
Wani mutum da ba a gano ko wanene ba ya makure wata wata mata mai suna Maureen har sai da ta mutu bayan sun gama saduwa a wani Otel da ke Fatakwal. Lamarin ya faru ne a layin Peremabiri da ke D-Line a birnin Fatakwal. Rahotanni su
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya ce gwamnonin Arewa maso Yamma sun yi wa 'yan bindiga da barayin shanu afuwa saboda yunkurin da ake yi na wanzar da zaman lafiya a yankin. Masari ya bayyana hakan ne cikin rahoton bayan taro
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na jihar Kano, Rabiu Suleiman Bichi ya gurfanar gaban kotun sauraron karar zaben gwamna a jihar a ranar Alhamis domin bayar da shaida kan kallubalantar nasarar Gwamna Abdullahi Umar Gand
Tawagar Rundunar Sojojin Najeriya wadanda suka samu ikon zuwa aikin hajjin bana sun isa birnin Madinah na kasar Saudiyya. Sojojin guda 348 sun sauka ne a filin tashi da saukan jirage na Yarima Mohammed Abdulaziz a safiyar ranar Al
Rundunar Sojojin Najeriya ta kaddamar da sabbbin motoccin yaki wadanda nakiya baya fasa su guda hudu da aka kera a Najeriya da hadin gwiwar Proforce Limited domin taimakawa sojoji yaki da ta'addanci. Shugaban hafsin sojojin kasar
'Yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari a kauyukan Wagini, Shekawa, Chambala da 'Yar Laraba a karamar hukumar Kankara na jihar Katsina. Wata majiya ta ce 'yan bindigan sun kwashe kimanin awanni biyu suna cin karen su ba
Aminu Ibrahim
Samu kari