Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin Tarayya ta ce a ranar Laraba za ta fara jigilar kwaso 'yan Najeriya da ke zaune a kasar Afrika ta Kudu sakamakon kashe-kashen kiyayar bakin fata da ya barke kwana-kwanan nan a kasar. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba
Kungiyar Islamic Movement In Nigeria (IMN) ta yi ikirarin cewa ta gano shirin da Gwamnatin Tarayya tayi na kashe wasu mutane yayin tattaki na Ashura da za suyi a Abuja da sauran biranen Arewacin Najeriya a ranar Talata domin a ce
Shugaban Rundunar Operation Lafiya Dole ta Sojojin Najeriya, da ke yaki da 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, Olusegun Adeniyi, ya ce rundunarsa za ta mayar da hankali kan dakile hanyoyin kudin Boko Haram.
An yi wa manyan tittuna da shatale-tale na garin Sokoto kwaskwarima saboda shirin bikin daurin auren Gimbiya Fatima diyar Sarkin Musulmi Sultan Sa'ad Abubakar da za a gudanar a ranar Asabar. Jagoran kwamitin shirye-shirye na bikin
Tun tale-tale gabanin zuwan turawan mulkin mallaka, Al'umar nahiyar Afirika sun kasance su na saye da sayarwa ta hanayar musayen kaya ko na ayyuka da wadansu tsaffin hanyoyin. Kasancewar bayyanar turawan mulkin mallaka a Afirika a
A baya, matar shugaban kungiyar fulanin, Aisha Chede ta ce dalilin ziyarar shine neman hadin gwiwa da matar gwamnan kan wasu harkoki da suka shafi mata fulani. Yayin ganawar, kungiyar ta bawa matar gwamnan kyautan shanu, da nono d
Rundunar 'Yan sandan Najeriya ta kama shugaban jam'iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, na karamar hukumar Ibbi tare da wasu mutane bakwai ciki har da malamin addinin musulunci game da binciken da ake gudanarwa kan gawurat
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano na Jam'iyyar APC ya fara kare kansa a gaban kotun sauraron karar zaben gwamna a jihar Kano inda ya gabatar da shaidan baka da wasu takardu sai dai an gano shaidan yana dauke da katin zabe na
Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a ranar Alhamis ya bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taimaka wurin magance kallubalen da ke hanna Asibitin Koyarwa ta Ahmadu Bello ABUTH da ke Zaria gudanar da ayyukanta kamar yadda suka da
Aminu Ibrahim
Samu kari