Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Neja ta kama mambobin kungiyar 'yan banga biyar a garin Kontagora da ake zargi da laifin azabtar da wani bawan Allah har sai da ya mutu abinda 'yan sandan suka ce zalunci ne. Mutum uku ci
Wata matar aure, Shamsiyya Muhammad a ranar Laraba ta roki kotun Shari'a na II da ke zamansa a Magajin Gari Kaduna ya raba auren ta da mijinta Sani Adamu saboda ya ki yin sallah. Mai karar, Shamsiyya da ke zaune a Tudun Wada Kadun
Hukumar kiyayye hadurra na kasa (FRSC) ta ce ba ta hana manyan motoccin kamfanin Dangote ko sauran masu ababen hawa yin tafiyar dare ba. Jami'in wayar da kan al'umma na hukumar, Bisi Kazaeem ne ya bayyana hakan yayin da ya ke yin
Ya ce 'yan adawa a garin suna amfani da dandalin sada zumunta wurin yada kiyaya da tsauraran ra'ayoyi hakan yasa har yanzu rikicin da ya ke karewa. Ya ce farfagandar da ake ta yadawa a dandalin sada zumunta ne suka sa har yanzu ri
Kotun sauraron karrakin zabe da ke zaman a Sokoto a ranar Talata ta bawa Hukumar zabe mai zaman kanta INEC umurnin sake zaben raba gardama a rumfunan zabe hudu da ke mazabar Binji na zaben dan majalisar jiha. Rumfunan zaben da za
Kwamishinan harkokin tsaro na jihar Sokoto, Kwanel Garba Moyi (murabus) ya ce an jinkirta sulhun da gwamnatin ke yi da 'yan bindiga ne saboda tafiyarsu zuwa kasa mai tsarki domin aikin hajjin 2019. Daily Trust ta ruwaito cewa mata
Firinji na'ura ce da ake amfani da shi domin adana kayan abinci da ababen sha ta hanyar sanyaya su. Sai dai akwai wasu nau'oin abinci da bai dace a rika sa su cikin firinji ba domin sanyi na iya lalata su ko sauya musu dandano.
Wata musulma bakar fata a kasar Amurka ta sake lashe zaben kujerar wakiliya kamar yadda sakamakon zaben ke nuna wa. Idan Hukumar Zabe ta tabbatar da sakamakon zaben, Zulfat Suara za ta zama mace musulma ta farko da aka zaba a maja
Shugaba Donald Trump na Amurka a ranar Asabar 14 ga watan Satumba ya tabbatar da kisar Hamza bin Laden, dan tsohon shugaban kungiyar Al-Qaeda Osama bin Laden kamar dan jaridar White House Zeke Miller ya sanar a Twitter.
Aminu Ibrahim
Samu kari