Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta zamani ta Najeriya (NITDA) a ranar Litinin a taron baje kollin na fasaha (GITEX) da ke gudanarwa a Dubai ta saka Najeriya cikin jerin sunayen kasashen da suka kware wurin fasaha ta hanyar kaddama
Wani malami a jami'ar Legas (UNILAG), Boniface Igbeneghu da aka kama a faifan bidiyo yana neman yin lalata da wata 'mai neman shiga jami'ar' ya sha alwashin cewa ba zai yi tsokaci a kan lamarin ba duk da matsin lamba da al'umma ke
Mutane 38 ne suka mutu sakamakon ruwa da ya cinye su a rafin Kirfi da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Shugaban karamar hukumar Kirfi, Alhaji Bappa Danmalikin Bara, yayin zantawa da ya y
Gwamnan ya fadawa APC ta shirya shan kaye duk da barazana da kisa da ta ke yi wa 'yan Bayelsa. Ya bayyana cewa ya yi imanin al'ummar jihar za su juya wa APC da dan takararta baya kamar yadda su kayi musu a shekarar 2015. Ya shaida
Tsohon Farai Ministan Ingila, David Cameron ya bayyana dalilin da ya sa tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya hana su ceto 'yan matan da 'yan ta'addan Boko Haram suka sace daga makarantar sakandire na Chibok a jihar Borno
Gwamnoni tara da tsaffin gwamnoni da dama suna daga cikin wadanda suka hallarci daurin auren 'yar gwamnan jihar Zamfara, Ruqayya Matawalle a ranar Asabar a garin Maradun. Gwamonin sun hada da gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal; gwamna
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama wani mutum mai shekaru 29 da ke yin shiga irin ta mata a matsayin karuwa domin ya damfari maza masu zuwa kulob a Legas. 'Yan sanda sun kama Victoe Monday ne a sakamakon kama shi da su kayi
Gwamnatin Tarayya ba bayar da umurnin dakatar da daukan ma'aikata a hukumar cigaban yankin Neja Delta nan take. Ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio ne ya bayar da umurnin inda ya kuma ce a dakatar da bayar da tak
Dakarun sojojin Najeriya tare da hadin gwiwan 'yan sa-kai sunyi nasarar datse 'yan wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne a mahadar Banki Road da ke Pulka a Gwoza a Borno inda suka kashe uku cikinsu a daren ranar Alhamis. Mataimaki
Aminu Ibrahim
Samu kari