Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
'Yan bindiga sun halaka wani fitaccen shugaban Fulani a karamar hukumar Yola ta Kudu na jihar Adamawa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An harbe Alhaji Abdu Bali, shugaban kungiyar Tabbital Pulaku Joondie Jam, ne tare da wani da
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta inganta atisayen da ta ke gudanarwa a sassa daban-daban na kasar domin tabbatar da cewa 'yan Najeriya sunyi bukukuwan karshen shekara lafiya. Jami'in hulda da jama'a na rundunar, Aminu Iliyasu ne
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce ta gano wasu makarantun kudi guda 10 da aka kirkira na karya. Mai magana da yawun ma'aikatar kula da makarantun frimari da sakandari na jihar, Nura Bello Maikwanci ne ya bayyana hakan a ranar Asabar. A
Wata tipa ta markade wani mai gyaran taya dan shekaru 29 a unguwar Akinhan da ke garin Awowo na karamar hukumar Ewekoro na jihar Ogun.The Nation ta ruwaito cewa wata majiya ta bayyana cewa wani mai mota ne ya kira mamacin, Adeyem
An dade ana tafka muhawarra kan albashi da allawus din 'yan majalisar Najeriya. Akwai rahotanni da dama da suka wallafa mabanbantan adadin kudin da 'yan majalisar ke dauka a duk shekara. Duk da haka, muhimman abu a nan shine koraf
Abokanai, 'yan uwa da abokan arzikin attajirin da yafi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote sun shirya masa 'yar kwarya-kwaryar liyafa a cikin wannan makon bayan kammala kaddamar da Cibiyar Afirka wato 'Afirca Centre' a birnin
Wata 'yan sanda mai mukamin saja, Wuraola Babaola ta shigar da mijinta kara a wani kotu da ke zamansa a Ibadan inda take neman a raba aurenta da mijinta Oladimeji kan zargin cewa ya yi yunkurin yin asiri da ita. Acewar mai shigar
Wata kungiyar addinin musulunci, Islahiddini Foundation of Nigeria, ta koka kan rufe mata masallacin Juma'a da sauran masallatai a kauyen Butuku a karamar hukumar Bodinga na jihar Sokoto. A jawabin da ya yi yayin taron manema laba
Lauyoyin Femi Atoyebi & Co, a madadin mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo sun rubuta wasika ga kamfanin Google inda suke neman a janye wani bidiyo da shafin Roots TV ta wallafa a kafar YouTube. A cewar wasika
Aminu Ibrahim
Samu kari