Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A yau Asabar 9 ga watan Nuwamba ne dan uwan Shugban kasa Muhammadu Buhari, Mamman Daura ya cika shekaru 80 da haihuwa kuma daya daga cikin 'ya'yan sa, Fatima ta yi amfani da wannan dama ta yi wallafa wani rubuta inda da ta sadauka
John Henderson mai shekaru 106 tare da matarsa Charlotte mai shekaru 105 da ke Texas a USA sun shiga littafin tarihin duniya a matsayin ma'auratan da suka fi dadewa a duniya. A ranar 15 ga watan Disamba ne zasu shekara 80 da aure.
Ana zargin wani jami'in dan sanda a Akwa Ibom da kashe wani mutum har lahira a wani biki da gwamna jihar, Udom Emmanuel ya samu halarta. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis a Ikot Ukab, karamar hukumar Nsit Ubium da ke jihar Akwa
Majiya daga asibitin Maryland da ke Legas ta tabbatar da rasuwar likitan marigayi MKO Abiola da wurin karfe 2 na daren yau bayan gajeriyar rashin lafiya kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan aiki. An gudanar da aikin ne inda aka cire wani tsiro daga kwakwalwar wata baiwar Al
An umarci 'yan Najeriya da ke kasuwanci a kasar Ghana da su rufe shagunansu zuwa ranar Alhamis 14 ga watan Nuwamba, 2019 ko kuma a koresu ta karfi a matsayin maida martani da gwa,natin kasar tayi na rufe iyakokin Najeriya da gwamn
Hukumar kwastam ta kasa ta hana kai man fetur garuruwan da ke da nisan kilomita 20 tsakaninsu da iyakokin kasar nan. Binciken jaridar Daily Trust ya nuna cewa, garuruwa kusa da iyakokin Najeriya ne suka tsunduma cikin wannan halin
Lokacin da aka fara bada matsayin, a ranar 3 ga watan Afirilu, 1975, marigayi Frederick Rotimi Alade Williams da Dr. Nabo Graham Douglas ne aka fara karramawa da matsayin. Tun daga nan, sama da lauyoyi 500 aka ba matsayin. Wasu na
Hankula sun tashi jiya yayin da jirgin sama mai lamba rijista JQ2324 da ya tashi daga Legas zuwa Abuja ya fara hayaki a sama. An gano cewa, jirgin na kamfanin Azman na dauke da fasinjoji 120 ne kuma dole ce tasa ya koma filin...
Aminu Ibrahim
Samu kari