Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Jigo a jam'iyyar PDP, Osita Chidoka, ya tabbatar da cewa, jam'iyyar ta rungumi hukuncin kotun koli da ta tabbatar wa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kujerar shugabancin kasa duk da hakan bai yi musu dadi ba. Duk da jam'iyyar bat
A ranar Litinin ne 'yan kasuwar kwakwa da ke Badagry suka yi zanga-zanga aka kwace buhuna 1,450 na kwakwar gida Najeriya da hukumar kwastam ta kasa tayi a jihar Legas, kamar yadda The Punch ta ruwaito. 'Yan kasuwar, karkashin shug
Mataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Kaduna, Shehu Yunusa Pambeguwa, ya yi magana aka abinda ya kira da rashin isasshen tsaro a majalisar jihar da gidajensu sakamakon wasikar barazanar da ta iso masa daga masu garku
Dan majalisar wakilai daga Kano mai wakiltar Kiru/Bebeji a Majalisar Dokoki na Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya mayar martani a kan hukuncin kotun koli da ta soke zabensa. Jibrin ya ce, hukuncin abin al'ajabi ne kuma bai bi dokar s
A ranar Juma'a ne kotun daukaka kara ta soke zaben dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar dattawa kuma ta bada umarnin yin sabon zabe, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Kotun daukaka karar ta soke
Matsayar matasan na kunshe a takardar da Ambasada Bala Aboki da Babagana Ishaq Maliya suka sa hannu. Kungiyar ta kwatanta Sanata Nazif da dan jam'iyya mai matukar biyayya da aiki tukuru. Sun bayyana cewa, idan aka zabeshi a matsay
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya hori shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maida komai ba komai ba sakamakon nasarar da ya samu. Ya kara da jinjinawa Alhaji Atiku Abubakar bisa ga jajircewarsa da kuma yarda da fannin...
Kungiyar ta'addanci ta 'Islamic State of Iraq and the Levant da aka fi sani da ISIL ko ISI ta tabbatar da mutuwar shugaban ta, Abu Bakr al-Baghdadi, ta kuma sanar da nada sabon shugaba da zai maye gurbinsa mai suna Abu Ibrahim al-
A wani abu da ya kira 'Ba zan ci ni kadai ba,' Victor Mela Danzaria, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Balanga/Billiri a Majalisar Dattawa, ya nada hadimai 36. Dan majalisar, a wata takardar da ya mika ga manema labarai a
Aminu Ibrahim
Samu kari