Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanar da rasuwar kawun Gwamna Aminu Tambuwal, Sheikh Haruna Waziri Usman. Babban malamin ya rasu yana da shekaru 96 a duniya a yau.
Hukumar NSCDC reshen jihar Nasarawa ta kama wata mata mai juna biyu mai shekaru 22, Veronica Boniface, saboda kashe mijinta ta hanyar daba masa wuka har lahira.
An kuma dakatar da yin sallolin Jumaa da zuwa coci a ranakun Lahadi na kimanin sati uku da suka gabata a yunkurin da jihar ke yi na dakile yaduwar annobar.
Kamfanin Man Fetur na Najeriya, NNPC, a daren ranar Laraba ya sanar da cewa ya rage farashin lita man fetur da ya ke sayarwa dilalan mai daga N113.28 zuwa N108.
Wani mutum wanda har yanzu ba a gano sunanshi ba ya rasa ransa a ranar Laraba. Wata mota ce kirar Honda Odyssey mai lamba AAA 589 FV ta murkushe shi a kan titi.
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta aike da Tawagar kwararru masu bayar da taimakon gaggawa, RRT, zuwa Kano don tallafawa gwamnatin jihar dakile yaduwar COVID-19.
Shugaban kungiyar ma'aikatan jinya da unguwar zoma ta kasa a reshen jihar Kano, Kwamared Ibrahim Muhammad ne ya sanar da hakan a yau Laraba 6 ga watan Mayu .
Ya bai wa mutane shawara su rika takatsantsan tare da kiyayye dukkan dokoki da shawarwarin da Hukumar kiyayye cuttuka masu yaduwa ta Najeriya, NCDC ke bayarwa.
Gwamna Zulum ya nada Shehu Umar II ne a matsayin sabon Shehun Bama a ranar 4 ga watan Mayun 2020 bayan rasuwar mahaifinsa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari