Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Ya yi bayanin cewa mutum biyu da aka kama kuma aka mika wa sojoji yan leken asiri ne a garin da suka saba kai wa yan bindigan bayani kan yadda za su kai hari.
A yayin da ya kai ziyara kauyen a ranar Asabar, Zulum ya ce zai rika amfani da ofishin daga lokaci zuwa lokaci don karfafawa mutanen kauyen gwiwa su dawo gida.
Gwamna Muhammadu Badaru ya misalta mamacin a matsayin mutum mai kamala da tausayin al’umma wanda yake fifita bukatun al’umma fiye da na sa a kowanne lokaci.
Duba da cewa wannan harka ce ta rai, ina fata saboda kishin kasa da kaunar kiyaye lafiyar yan Najeriya za ka taimaka wa mutanen Azare da kewaye a magance wannan
Ya kara da cewa a lokacin da suke gudanar da wannan aikin,jami'an karamar hukumar za su rika zuwa suna duba su domin tabbatar da cewa sun sun yi aikin da kyau.
Sabbin mutum 13 ne aka tabbatar suna dauke da cutar korona ajihar Nasarawa da ke arewacin Najeriya. Tara daga cikin matafiya ne daga jihohin Legas da Kano.
Aminu Mohammed, tsohon shugaban kungiyar likitoci (NMA), reshen jihar Kano ne ya bayyana hakan yayin hira da aka yi da shi a shirin gidan rediyo a ranar Jumaa.
Jami'an runduna ta musamman ta jihar Legas a safiyar Juma'a sun ceto wata mata da ta haihu a kan titin Lekki da ke jihar Legas wacce ta haifa diyarta mace.
Mr Hassan, kwararran ma'aikacin banki da ya yi aiki na fiye da shekaru 20 zai karbi ragamar jagorancin bankin manoman kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari